Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zoar: King of, fought against Chedorlaomer

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da King of, fought against Chedorlaomer

  1. suka tafi don su yaƙi Bera sarkin Sodom, Birsha sarkin Gomorra, Shinab sarkin Adma, Shemeber sarkin Zeboyim, da kuma sarkin Bela (wato, Zowar).

  2. Sai sarkin Sodom, sarkin Gomorra, sarkin Adma, sarkin Zeboyim da sarkin Bela (wato, Zowar), suka fita suka ja dāgā a Kwarin Siddim