Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wheat: Parables of

2 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da Parables of

  1. Amma yayinda kowa yake barci, abokin gābansa ya zo ya yafa ciyayi a cikin alkamar, ya tafi abinsa.

  2. “Ya kuma tambayi na biyun, ‘Kai fa, nawa ne ake bin ka?’ “Sai ya amsa ya ce, ‘Buhunan alkama dubu.’ “Ya ce, ‘Ga takardarka, ka mai da shi ɗari takwas.’