Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wheat: Prophecy of the sale of a measure of, for a penny

1 aya · 8 fannoni

Ayoyi game da Prophecy of the sale of a measure of, for a penny

  1. Sai na ji wani abu mai ƙara kamar wata murya a tsakiyar halittu huɗun nan masu rai tana cewa, “Kwatan alkama don albashin aikin yini, da kuma kwata uku na sha’ir don albashin yini guda, kada kuwa ka ɓata man da ruwan inabi!”