Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wheat: Grown in Palestine
Ayoyi game da Grown in Palestine
Solomon kuma ya ba wa Hiram mudu gari dubu ashirin na alkama a matsayin abinci domin gidansa, ya ƙara da garwa dubu ashirin na tataccen man zaitun. Solomon ya ci gaba da yin haka ga Hiram, shekara-shekara.
Amma za a ciyar da ku da alkama mafi kyau; da zuma daga dutsen da zai ƙosar da ku.”
Yana ba da salama ga iyakokinki yana kuma ƙosar da ke da alkama mafi kyau.