Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tribe Of Benjamin: Families of
Ayoyi game da Families of
Zuriyar Benyamin bisa ga kabilansu, daga Bela, kabilar Belawa; daga Ashbel, kabilar Ashbelawa; daga Ahiram, kabilar Ahiramawa;
daga Shufam, kabilar Shufamawa; daga Hufam, kabilar Hufamawa.
Zuriyar Bela daga Ard da Na’aman, daga Ard, kabilar Ardawa; daga Na’aman, kabilar Na’amawa;