Skip to content

Becher

3 ayoyi · 21 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Becher

  1. ’Ya’yan Benyamin maza su ne, Bela, Beker, Ashbel, Gera, Na’aman, Ehi, Rosh, Muffim, Huffim da Ard.

  2. ’Ya’ya uku maza na Benyamin su ne, Bela, Beker da Yediyayel.

  3. ’Ya’yan Beker maza su ne, Zemira, Yowash, Eliyezer, Eliyohenai, Omri, Yeremot, Abiya, Anatot da Alemet. Dukan waɗannan ’ya’yan Beker maza ne.