Skip to content

Shupham

3 ayoyi · 12 'yan gida

An kuma san shi da: Muppim, Shephuphan

Ayoyin da suka ambaci Shupham

  1. ’Ya’yan Benyamin maza su ne, Bela, Beker, Ashbel, Gera, Na’aman, Ehi, Rosh, Muffim, Huffim da Ard.

  2. daga Shufam, kabilar Shufamawa; daga Hufam, kabilar Hufamawa.

  3. Gera, Shefufan da Huram.