Skip to content

Jediael

3 ayoyi · 13 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Jediael

  1. ’Ya’ya uku maza na Benyamin su ne, Bela, Beker da Yediyayel.

  2. Ɗan Yediyayel shi ne, Bilhan. ’Ya’yan Bilhan maza su ne, Yewush, Benyamin, Ehud, Kena’ana, Zetan, Tarshish da Ahishahar.

  3. Dukan waɗannan ’ya’yan Yediyayel maza kawunan iyalai ne. Akwai mazan da suka isa yaƙi waje 17,200.