Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tarshish

4 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan maza Yaban su ne, Elisha, Tarshish, Kittim da Rodanim.

  2. ’Ya’yan Yaban maza su ne, Elisha, Tarshish, Kittim da Rodanim.

  3. Ɗan Yediyayel shi ne, Bilhan. ’Ya’yan Bilhan maza su ne, Yewush, Benyamin, Ehud, Kena’ana, Zetan, Tarshish da Ahishahar.

  4. suke kuma mafi kusa da sarki. Waɗannan masu hikima kuwa su ne, Karshena, Shetar, Admata, Tarshish, Meres, Marsena da kuma Memukan. Su hakimai bakwai ne na Farisa da Mediya waɗanda suke da dama ta musamman ta kaiwa ga sarki, suke kuma da matsayi mafi girma a masarautar.