Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trespass Offering: For connection with a betrothed bondmaid

3 ayoyi · 25 fannoni

Ayoyi game da For connection with a betrothed bondmaid

  1. “ ‘In wani ya kwana da mace wadda take baiwa, wadda aka yi wa wani alkawari amma bai fanshe ta ba, ko kuwa ba a ’yantar da ita ba, dole a yi hukuncin da ya dace. Duk da haka ba za a kashe su ba, domin ba a ’yantar da ita ba.

  2. Dole mutumin da ya kwana da ita yă kawo rago a ƙofar Tentin Sujada domin hadaya don laifi ga Ubangiji.

  3. Da ragon hadaya don laifin ne firist zai yi kafara saboda mutumin a gaban Ubangiji saboda zunubin da ya yi, za a kuwa gafarta zunubinsa.