Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trespass Offering: Was the perquisites of the priest

2 ayoyi · 25 fannoni

Ayoyi game da Was the perquisites of the priest

  1. Zai yanka ɗan ragon a tsattsarkan wuri inda ake yanka hadaya don zunubi da hadaya ta ƙonawa. Gama yadda hadaya ta zunubi ta firist ne, haka hadaya domin laifi ma, hadaya ce mafi tsarki.

  2. Za su ci hadaya ta gari, hadaya don zunubi da hadaya don laifi; da kuma kowane keɓaɓɓen abu a Isra’ila da za a ba wa Ubangiji zai zama nasu.