Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trespass Offering: Was a most holy offering
Ayoyi game da Was a most holy offering
Zai yanka ɗan ragon a tsattsarkan wuri inda ake yanka hadaya don zunubi da hadaya ta ƙonawa. Gama yadda hadaya ta zunubi ta firist ne, haka hadaya domin laifi ma, hadaya ce mafi tsarki.