Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trespass Offering: Esteemed as a sin offering, and frequently so called
Ayoyi game da Esteemed as a sin offering, and frequently so called
kuma don zunubin da ya yi, dole yă kawo wa Ubangiji tunkiya ko akuya daga garke kamar hadaya don zunubi; firist kuwa zai yi kafara dominsa da kuma domin zunubinsa.
zai kuma yayyafa jinin hadaya don zunubin a gefen bagade; a tsiyaye sauran jinin kuma a gindin bagade. Hadaya ce ta zunubi.