Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trespass Offering: A she lamb or kid
Ayoyi game da A she lamb or kid
kuma don zunubin da ya yi, dole yă kawo wa Ubangiji tunkiya ko akuya daga garke kamar hadaya don zunubi; firist kuwa zai yi kafara dominsa da kuma domin zunubinsa.