Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trespass Offering: For rash swearing
Ayoyi game da For rash swearing
Ko kuwa in mutum bai yi tunani ba, ya yi rantsuwar yin wani abu, ko mai kyau ko marar kyau; ko da yake bai sani ba, duk da haka sa’ad da ya gane zai zama mai laifi.