Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trespass Offering: Purification of Nazarites who had broken their vow
Ayoyi game da Purification of Nazarites who had broken their vow
Dole yă keɓe kansa ga Ubangiji, har kwanakin keɓewarsa, kuma dole yă kawo ɗan rago bana ɗaya a matsayin hadayar laifi. Kwanakin baya ba sa cikin lissafi, domin ya ƙazantu a lokacin keɓewarsa.