Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Timothy: Zeal of

5 ayoyi · 18 fannoni

Ayoyi game da Zeal of

  1. Ina sa rai a cikin Ubangiji Yesu cewa zan aika da Timoti zuwa gare ku ba da daɗewa ba, don ni ma in ji daɗi sa’ad da na ji labarinku.

  2. Ba ni da wani kamar sa, wanda yake da ainihin sha’awa a zaman lafiyarku.

  3. Gama kowa yana lura da al’amuran kansa ne kawai, ba na Kiristi Yesu ba.

  4. Amma, ai, kun san darajar Timoti yadda muka yi bautar bishara tare, kamar ɗa da mahaifinsa.

  5. Ka yi fama, kyakkyawar fama ta bangaskiya. Ka riƙi rai madawwamin nan, wanda aka kira saboda shi, sa’ad da ka yi kyakkyawar shaida a gaban shaidu masu yawa.