Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Timothy: Sent to the Philippians
Ayoyi game da Sent to the Philippians
Ina sa rai a cikin Ubangiji Yesu cewa zan aika da Timoti zuwa gare ku ba da daɗewa ba, don ni ma in ji daɗi sa’ad da na ji labarinku.
Saboda haka, ina sa rai, in aike shi da zarar na ga yadda abubuwa suke a nan.