Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Timothy: Power of

2 ayoyi · 18 fannoni

Ayoyi game da Power of

  1. Kada ka yi sakaci da baiwarka, wadda aka ba ka ta wurin saƙon annabci sa’ad da ƙungiyar dattawa suka ɗibiya hannuwa a kanka.

  2. Saboda haka, ina so in faɗakar da kai, ka lura baiwan nan ta Allah, wadda take tare da kai ta wurin ɗibiya maka hannuwana.