Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Issachar: Bounds of their inheritance

7 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da Bounds of their inheritance

  1. Ƙuri’a ta huɗu ta fāɗa a kan kabilar Issakar, bisa ga iyalansu.

  2. Ƙasarsu gādonsu ta haɗa da, Yezireyel, Kessulot, Shunem,

  3. Hafarayim, Anaharat,

  4. Rabbat, Kishiyon, Ebez,

  5. Remet, En Gannim, En Hadda da Bet-Fazez.

  6. Iyakar ta taɓa Tabor Shahazuma da Bet-Shemesh ta kuma ƙarasa a Urdun. Duka-duka garuruwa goma sha shida ke nan da ƙauyukansu.

  7. Waɗannan garuruwa da ƙauyukansu su ne rabon da kabilar Issakar ta samu, bisa ga iyalansu.