Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Law of Moses: From regard to, rejected Christ

3 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da From regard to, rejected Christ

  1. amma Isra’ila da suka yi ƙwazo wajen bin Dokar adalci, ba su same shi ba.

  2. Don me? Domin sun yi ƙwazo wajen binta ba ta wurin bangaskiya ba sai dai ta wurin ayyuka. Sun yi tuntuɓe a kan “dutsen sa tuntuɓe.”

  3. Kamar yadda yake a rubuce, “Ga shi, na sa dutse a Sihiyona da yake sa mutane yin tuntuɓe da kuma dutsen da yake sa su fāɗi wanda kuwa ya dogara gare shi ba zai taɓa shan kunya ba.”