Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Law of Moses: None to approach the Mount while God gave

4 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da None to approach the Mount while God gave

  1. sai Ubangiji ya ce masa, “Ka sauka ka faɗa wa jama’a, kada su kuskura su ƙetare layin iyakan nan, garin son zuwa don ganin Ubangiji, gama duk waɗanda suka yi haka za su mutu.

  2. Ko firistocin da za su kusato Ubangiji sai su tsarkake kansu, don kada in hallaka su.”

  3. Musa ya ce wa Ubangiji, “Mutanen ba za su hau Dutsen Sinai ba, gama kai da kanka ka gargaɗe mu, ‘Ku sa iyaka kewaye da dutsen ku kuma tsarkake shi.’ ”

  4. Ubangiji ya amsa, “Sauka ka kawo Haruna tare da kai. Amma kada firistoci da mutane su zarce iyakan nan, a kan za su zo wurin Ubangiji, don kada in hallaka su.”