Tophel
30.9300, 35.6100 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Tophel
Waɗannan su ne kalmomin da Musa ya yi wa dukan Isra’ila, a hamada gabas da Urdun, wato, Araba, ɗaura da Suf, tsakanin Faran da Tofel, Laban, Hazerot da Dizahab.