Dizahab
28.5000, 34.5100 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Dizahab
Waɗannan su ne kalmomin da Musa ya yi wa dukan Isra’ila, a hamada gabas da Urdun, wato, Araba, ɗaura da Suf, tsakanin Faran da Tofel, Laban, Hazerot da Dizahab.