Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Canaanites: Israel ensnared by

3 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Israel ensnared by

  1. Suka yi wa gumakansu sujada, waɗanda suka zama tarko gare su.

  2. Suka miƙa ’ya’yansu maza hadaya ’yan matansu kuma ga aljanu.

  3. Suka zub da jini marar laifi, jinin ’ya’yansu maza da mata, waɗanda suka miƙa hadaya ga gumakan Kan’ana, ƙasar kuwa ta ƙazantu ta wurin jininsu.