Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Canaanites: Superstitious

3 ayoyi · 30 fannoni

Nemi "The Canaanites"

Ayoyi game da Superstitious

  1. Sa’ad da kuka shiga ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku, kada ku kwaikwayi hanyoyin banƙyama na al’ummai da suke can.

  2. Kada a sami wani a cikinku da ya miƙa ɗansa, ko ’yarsa a wuta, ko a sami mai duba, ko mai maita, ko mai fassara gaibi, ko mai sihiri,

  3. ko boka, ko mabiya, ko maye, ko mai sha’ani da matattu.