Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tax: World-wide, levied by Caesar 3 ayoyi · 10 fannoni Nemi "Tax" Duka 51 Paid in provisions 22 Poll 9 Jesus pays 4 Personal 4 Land 3 World-wide, levied by Caesar 3 Land mortgaged for 2 Paid in grain 2 Priests exempted from 2 Resisted by Israelites 2 Ayoyi game da World-wide, levied by Caesar Luka 2:1A waɗancan kwanaki, Kaisar Augustus ya ba da doka cewa ya kamata a yi ƙidaya a dukan masarautar Roma.Luka 2:2(Wannan ce ƙidaya ta fari da aka yi a lokacin da Kwiriniyus yake gwamnar Suriya.)Luka 2:3Sai kowa ya koma garinsa don a rubuta shi.