Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tact: General references
Ayoyi game da General references
Amsa da tattausar harshe kan kwantar da fushi, amma magana da kakkausan harshe kan kuta fushi.
Ta wurin haƙuri akan rinjaye mai mulki, magana mai hankali kan karye ƙashi.