Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Synagogues: Preached and taught in
Ayoyi game da Preached and taught in
Yesu ya zazzaga dukan Galili, yana koyarwa a cikin majami’unsu, yana wa’azin labari mai daɗi na mulkin sama, yana kuma warkar da kowace cuta da rashin lafiyar mutane.
Sai ya tafi ko’ina a Galili, yana wa’azi a majami’unsu, yana kuma fitar da aljanu.
Wata ranar Asabbaci, Yesu yana koyarwa a wata majami’a,