Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Synagogues: The Apostles frequently taught and preached in
Ayoyi game da The Apostles frequently taught and preached in
Nan take ya fara wa’azi cikin majami’u cewa Yesu Ɗan Allah ne.
Da suka isa Salamis, sai suka yi shelar maganar Allah a majami’un Yahudawa. Yohanna yana tare da su a matsayin mai taimakonsu.
Da suka bi ta Amfifolis da Afolloniya, sai suka isa Tessalonika, inda akwai majami’ar Yahudawa.
Saboda haka ya yi ta muhawwara a majami’a da Yahudawa da kuma Hellenawa masu tsoron Allah, haka kuma da waɗanda yake tararwa a bakin kasuwa.