Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Synagogues: Expounding the word of God
Ayoyi game da Expounding the word of God
Suka karanta daga Littafin Dokar Allah, suna sa kowa ya gane, suna kuma ba da fassarar domin mutane su fahimci abin da ake karatu.
Sai ya fara ce musu, “A yau, Nassin nan, ya cika a kunnenku.”