Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Synagogues: Service in, on the Sabbath day
Ayoyi game da Service in, on the Sabbath day
Ya tafi Nazaret, inda aka yi renonsa. A ranar Asabbaci kuma, ya shiga majami’a kamar yadda ya saba. Sai ya miƙe don yă yi karatu.
Daga Ferga kuwa suka ci gaba zuwa Antiyok na Fisidiya. A ranar Asabbaci sai suka shiga majami’a suka zauna.