Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ship: Used for ferriage
Ayoyi game da Used for ferriage
Suka haye a mashigin don su ƙetaro da iyalin sarki, su kuma yi duk abin da yake so. Sa’ad da Shimeyi ɗan Gera ya haye Urdun, sai ya fāɗi rubda ciki a gaban sarki