Adramyttium
39.5700, 26.9300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Adramyttium
Muka shiga jirgin ruwa daga Andiramitiyum wanda yake shirin tashi zuwa tasoshin da suke bakin tekun lardin Asiya, sai muka kama tafiya. Aristarkus, mutumin Makidoniya daga Tessalonika, yana tare da mu.