Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adramyttium
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Muka shiga jirgin ruwa daga Andiramitiyum wanda yake shirin tashi zuwa tasoshin da suke bakin tekun lardin Asiya, sai muka kama tafiya. Aristarkus, mutumin Makidoniya daga Tessalonika, yana tare da mu.