Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepherd: Was an abomination to the Egyptians
Ayoyi game da Was an abomination to the Egyptians
Ku amsa, ‘Bayinka suna kiwon dabbobi ne, tun muna samari har zuwa yanzu, kamar yadda kakanninmu suka yi.’ Ta haka za a bar ku ku zauna a yankin Goshen, gama Masarawa suna ƙyamar makiyaya.”