Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepherd: Knows his flock by name

3 ayoyi · 12 fannoni

Ayoyi game da Knows his flock by name

  1. Mai gadin yakan buɗe wa makiyayin ƙofa, tumakin kuma sukan saurari muryarsa. Yakan kira tumakinsa da suna, yă kuma fid da su waje.

  2. Sa’ad da ya fitar da dukan nasa waje, sai ya ja gabansu, tumakinsa kuma sukan bi shi domin sun san muryarsa.

  3. Amma ba za su taɓa bin baƙo ba; sai dai ma su guje masa don ba su san muryar baƙo ba.”