Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepherd: David, the shepherd, defends his flock against a lion and a bear
Ayoyi game da David, the shepherd, defends his flock against a lion and a bear
Amma Dawuda ya ce wa Shawulu, “Bawanka yana kiwon tumakin mahaifinsa. Sa’ad da zaki ko beyar ta zo ta kama tunkiya, ta tafi da ita.
Nakan bi ta a baya in buga ta in kuma ƙwato tunkiyar daga bakinta. In kuma ta taso mini, nakan cafke ta a gashinta in buga ta in kashe.