Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Scribe: Instructors in the law

5 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da Instructors in the law

  1. domin ya koyar kamar wani wanda yake da iko, ba kamar malamansu na dokoki ba.

  2. Sa’an nan ya ce musu, “Saboda haka duk malamin dokokin da ya horu game da koyarwar mulkin sama, yana kama da maigida wanda yakan fitar daga ɗakin ajiyarsa sababbin dukiya da kuma tsofaffi.”

  3. Almajiran suka tambaye shi suka ce, “To, me ya sa malaman dokoki suke cewa, dole sai Iliya ya fara zuwa?”

  4. “Malaman dokoki da Farisiyawa suke zama a kujerar Musa.

  5. Saboda haka dole ku yi musu biyayya, ku kuma yi duk abin da suka faɗa muku. Sai dai kada ku yi abin da suke yi, gama ba sa yin abin da suke wa’azi.