Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rulers: Jehoash, in following the wicked example of Jeroboam
Ayoyi game da Jehoash, in following the wicked example of Jeroboam
A shekaru talatin da bakwai ta Yowash sarkin Yahuda, Yehowash ɗan Yehoyahaz ya zama sarkin Isra’ila a Samariya, ya kuma yi mulki shekaru goma sha shida.
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, bai juya ga barin zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa Isra’ila ta aikata, ya ci gaba da yinsu.