Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Roads: From Gibeon to Beth-Horon
Ayoyi game da From Gibeon to Beth-Horon
Ubangiji ya sa suka ruɗe a gaban Isra’ilawa, Isra’ilawa kuwa suka yi babbar nasara a kansu a Gibeyon. Isra’ilawa suka fafare su a kan hanyar zuwa Bet-Horon suka karkashe su duka har zuwa Azeka da Makkeda.