Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Roads: From Judea to Galilee, by way of Samaria
Ayoyi game da From Judea to Galilee, by way of Samaria
Da ya sami wannan labari, sai ya bar Yahudiya ya sāke koma Galili.
To, ya zama dole yă bi ta Samariya.
Sai ya zo wani gari a Samariya da ake ce da shi Saikar, kurkusa da filin da Yaƙub ya ba wa ɗansa Yusuf.
Bayan kwana biyun nan sai ya bar can zuwa Galili.