Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Roads: From Beth-El to Shechem
Ayoyi game da From Beth-El to Shechem
Sai suka tuna, akwai bikin Ubangiji da sukan yi shekara-shekara a Shilo ya yi kusa. Shilo yana arewancin Betel, kudu da Lebona, gabas da hanyar da take tsakanin Betel da Shekem.”