Lebonah
32.0700, 35.2300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Lebonah
Sai suka tuna, akwai bikin Ubangiji da sukan yi shekara-shekara a Shilo ya yi kusa. Shilo yana arewancin Betel, kudu da Lebona, gabas da hanyar da take tsakanin Betel da Shekem.”