Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rings: Made of gold and set with precious stones

3 ayoyi · 13 fannoni

Ayoyi game da Made of gold and set with precious stones

  1. Saboda haka mun kawo wa Ubangiji hadaya na kayan zinariya da kowannenmu ya samu, mundaye, ƙawane, ’yan kunne da duwatsun wuya, don yin wa kanmu kafara a gaban Ubangiji.”

  2. Musa da Eleyazar firist, suka karɓi zinariya da kayan adon duka daga gare su.

  3. Hannuwansa kamar sandunan zinariyar da aka sa musu duwatsu masu daraja. Jikinsa ya yi kamar gogaggen hauren giwan da aka yi masa ado da duwatsun saffaya.