Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rings: Of the glory of Christ
Ayoyi game da Of the glory of Christ
Hannuwansa kamar sandunan zinariyar da aka sa musu duwatsu masu daraja. Jikinsa ya yi kamar gogaggen hauren giwan da aka yi masa ado da duwatsun saffaya.