Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reptiles: Frog
Ayoyi game da Frog
In ka ƙi barinsu, zan hore ka da annoban kwaɗi a dukan ƙasarka.
Sa’an nan na ga mugayen ruhohi guda uku da suka yi kamar kwaɗi; suka fito daga bakin macijin nan, da kuma daga bakin dabbar, da kuma daga bakin annabin ƙaryan nan.