Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reptiles: Dragon
Ayoyi game da Dragon
Ruwan inabinsu dafin macizai ne, mugun dafin gamshaƙa ne.
Na zama ɗan’uwan diloli, na zama abokan mujiyoyi.
“Zan mai da Urushalima tsibin kufai, wurin zaman diloli; zan kuma lalace garuruwan Yahuda saboda haka ba wanda zai zauna a can.”