Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reed: Jesus smitten with
Ayoyi game da Jesus smitten with
Suka tattofa masa miyau, suka karɓe sandan, suka yi ta ƙwala masa shi a kai.
Suka dinga bugunsa a kā da sanda, suka tattofa masa miyau. Suka durƙusa suka yi masa bangirma na ba’a.