Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Red Sea: Boundary of the promised land
Ayoyi game da Boundary of the promised land
“Zan kafa iyakokinku daga Jan Teku zuwa Bahar Rum, daga hamada kuma zuwa Kogi. Zan ba da mazaunan ƙasar a hannunku, za ku kuwa kore su daga gabanku.